Gwamnan Kano ya kara aike da sabon kwamishina ga majalisa don tantancewa

NEWS: Gwamnan Kano ya kara aike da sabon kwamishina ga majalisa don tantancewa

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake aikewa da ƙarin sunan Nura Iro Ma’aji domin nada shi a matsayin kwamishina, wanda hakan ya zama kari akan mutane shida da aka aikewa majalisar dokokin kano a jiya Litinin.

Da yake karanta wasikar yau a zaman na yau, kakakin majalisar Jibrin Isma’il Falgore yace ƙarin kwamishinan ya biyo bayan amincewa tare da tantancewa domin naɗa shi a matsayin mamba a majalisar zartarwa.

A kwanakin baya gwamnan ya fara gudanar da…

>

Comments

No comments yet. Why don’t you start the discussion?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *