Kano: Ma’aikatar lafiya da KSCHMA sunyi alkawarin ci gaba da bunkasa tsarin kula da lafiya

NEWS: Hukumar kula da wasannin doki ta kasa zata zakulo hazikan yan wasa a Kano

Hukumar kula da wasannin doki ta kasa (NEF) ta ziyarci jihar Kano domin gudanar da zakulo hazikan mahaya doki a jihar.

An gudanar da bikin bude wannan shiri a ranar Litinin a filin Polo na Usman Dantata da ke Kano.

Da yake jawabi a wajen taron, Shugaban NEF, Dokta Obiora Anthony, ya bayyana cewa an zabi Kano ne saboda ta shahara a fannin al’adun doki.

Dr Obiora yace “Kano ita ce cibiyar doki a Najeriya saboda tana da dadaddiyar al’adar doki tare da mutanen da ke da…

>

Comments

No comments yet. Why don’t you start the discussion?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *