Posted inNews
NEWS: PDP za tai zawarcin Kwankwaso ya koma jam’iyyar
Jam’iyyar PDP ta bayyana aniyarta na neman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon Gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, ya sake komawa cikinta. Muƙaddashin…